Saturday, April 26
Shadow

WATA SABUWA: An Bankaɗo Cewa Babu Sa Hannun Alƙalin Da Ake Iƙrarin Ya Dakatar Da Naɗin Sarki Sanusi II

WATA SABUWA: An Bankaɗo Cewa Babu Sa Hannun Alƙalin Da Ake Iƙrarin Ya Dakatar Da Naɗin Sarki Sanusi II.

Domin a lokacin ma an ce Mai Shari’a A.M Liman yana Amurka

Kamar yadda fitaccen ɗan jaridar nan Ja’afar Ja’afar ya bayyana a shafin sa ya nuna bambancin dake jikin sa hannun da Jostice A. M. Liman yake yi a duk lokacin da ya yi hukunci da kuma wanda ake yaɗawa yanzu.

Ya ce: Kwatanta sa hannun mai shari’a Liman na yau da kullum, da kuma na dokar da ake amfani da shi yanzu wajen kawo rashin zaman lafiya a Kano ku ga bambancin.

Shin alkali ya canza sa hannun sa ko ya ba wani izini ya canza shi? ~ Cewar Jaafar Jaafar

Karanta Wannan  Tunda Ake Ýàķì Ďa Bòķò Hàràm Ķo Baŕàýìñ Ďaji Ba Mu Taba Ganin 'Yan Sanda Sun Sito Sun Ce Suna Hadin Gwiwa Da Sojoji, DSS, Civil Defence, Road Safety Da Kwastam Ba, Sai Akan Dambarwar Masarautar Kano– Inji Barista Audu Bulama Bukarti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *