fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Wata Sabuwa: An tafka satar Dala Biliyan 7 a gwamnatin Buhari>>HURIWA

Kungiyar dake kula da yanda ake gudanar da gwamnati watau HURIWA ta bayyana cewa, an tafka satar Dala Biliyan 7 a karkashin gwamnatin Buhari.

 

Kungiyar tace wannan itace sata mafi muni da aka yi a Najeriya.

 

Kungiyar tace kudin na tallafin man fetur ne da aka karkatar dasu.

Wakilin kungiyar, Emmanuel Onwubiko ne ya bayyana haka inda yace yana kira ga kungiyoyi da su maka gwamnatin Buharin a kotu dan dakatar da irin satar kudin da ake.

 

Ya kara da cewa, satar wadannan makudan kudade ba karamin rashin Imani bane.

Leave a Reply

Your email address will not be published.