Kungiyar Yan aware na Biafra, ta ce Fulani ne suka kashe Fatima tare Yayan ta hudu.
“Tsagerun Biafran dai, sun musanta zancen da ake masu na cewa sune suka kashe Fatima a wani tarzoma da tsagerun ta suka tayar a jihar amabra.”
“Mai magana da yawun shgaban tsagerun na Biafra, wato Emmanuel shine ya fito cikin izza ya musanta wannan batu, kamar yadda cibiyar wallafa labarai na ipob wato Biafra Times News din ta fitar.