WATA SABUWA: Na Bayyana Sakamakon Zaben Dan Majalisar Tarayya Na Tudun Wada Da Doguwa Dake Kano Ne Don Ceto Rayuwata Da Ta Sauran Ma’aikatan Zabe, Saboda An Zagaye Ofishin INEC Ana Barazanar Banka Mata Wuta Idan Ban Bayyana Sakamakon Cikin Gaggawa Ba, Cewar Baturen INEC, Farfesa Ibrahim Adamu Yakasai.
