fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Wata Sabuwa: Naira biliyan 105.7 sun bace a mulkin Buhari

Kungiyar SERAP dake saka ido akan yanda ake mulki a Najeriya tace Biliyan 105.7 sun bace a mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Kungiyar tace kudaden sun bacene a ma’aikatu daban-daban na gwamnatin tarayya.

 

Kungiyar ta cewa, shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gaggauta karbo wadancan kudaden ya kuma aikasu ga bangaren ilimi dan ‘ya’yan talakawa su amfana.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC ta shigar da karan Tinubu a kotu cewa ta hana shi tsayawa takarar shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.