WATA SABUWA: Shugaban ma’aikatan fadar Gwamnatin Kano da jiga-jigan siyasar yankinsa zasu fice daga APC
Cikin Hotuna: Shugaban ma’aikatan fadar Gwamnatin Kano Gwani Ali Haruna Makoɗa da Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Ɗanbatta da Makoɗa Badamasi Ayuba Ɗanbatta sai Ɗan majalisar jiha na Ɗanbatta Alhaji Murtala Musa Kore da Shugaban ƙaramar hukumar Ɗanbatta Alhaji Muhammad Abdullahi Kore sai Shugaban ƙaramar hukumar Makoɗa Alhaji Mamuda, da Shugaban jam’iyyar APC na Ɗanbatta Alhaji Musa Sansan da kuma Shugaban matasan jam’iyyar APC na Kano ta Arewa Najib Abdussalam lokacin da suke ganawa da tsohon Gwamnan Kano Dr. Rabi’u Kwankwaso yanzu haka a gidansa da ke Miller Road.
Daga Freedom Radiyo.

Hotuna daga: Jamilu Musa Kore