fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Wata Sabuwar cuta ta kashe mutane 11 a jihar Oyo

Wata sabuwar cuta data bulla a yankin Lagelu dake jihar Ouo ta kashe mutane 11 da kuma 5 da yanzu haka ke Asibiti.

 

An alakantar cutar da Amar da gudawa amma kantoman Karamar hukumar, Kelani Abdullahi ya bayyana cewa an kai samfuri dakin gwaji kuma suna jiran sakamako.

Yace da alama cutar na da alaka da rashin tsaftataccen ruwa me kyau. Shima kwamishinan Lafiya, Dr. Bashir Bello ya tabbatar da lamarin inda yace sakamakon gwajin da akawa wqnda avin ya shafa bai fito ba tukuna.

Karanta wannan  Hotuna: Kungiyar kiwon lafiya ta kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarsa

 

Yayi kiran da a kwantar da hankula kuma sun aika kwararru yankin da lamarin ya faru.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.