fbpx
Monday, August 15
Shadow

Wata sabuwr annoba ta kashe yara 20 a kasar Afghanistan

Wata sabuwar annoba da ba’a santa ba ta barke a kudancin kasar Afghanistan ta kashe yara guda 20.

Darektan sadarwa na kasar Hafiz Rasheed ne ya bayyana hakan, inda yace ba zai wuce shan gurbataccen ruwa ne ya kawo masu wannan annobar ba.

Amma yace suna cigaba da lura da marasa lafiyan a asibitocinsu wanda suka hada da manya da yara bakidaya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.