fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Wata Tsaleliyar Budurwa ta fito tana nemawa kanta da kawayenta Saurayi: Wani har ya Tura mata Dubu 100

Wata Tsaleliyar Budurwa da ta fito tana nemawa kanta da Kawayenta Saurayi ta dauki hankula a shafukan sada zumunta.

 

Daya daga cikin abubuwan da ta bukata daga saurayin nata shine ya zamana yana aiki me kyau sannan yana zaune a Legas unguwar masu kudi, dogo kuma kyakkyawa.

 

Saidai Tuni har wani ya nuna yana sonta inda har ya aika mata Naira Dubu 100. Wasu dai sun rika ce mata wadannan sharudda data saka sun yi tsauri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Hukumar 'yan sanda ta kama shararren mawakin Najeriya Kizz Daniel a kasar Tanzania

Leave a Reply

Your email address will not be published.