fbpx
Monday, March 1
Shadow

West Ham ta koma ta hudu a saman teburin gasar Premier League bayan ta doke Tottenham daci 2-1

Kungiyar Tottenham ta fadi wasa karo na biyar a cikin wasanni shida da suka gabata na gasar Premier League, bayan data sha kashi daci 2-1 a hannun West Ham.

Michail Antonio ne ya taimakawa West Ham ta fara jagorancin wasan kafin aje hutun rabin lokaci yayin da Jese Lingard ya kara masu kwallo guda bayan an dawo daga hutun.

Lucas Moura ya ramawa Tottenham kwallo guda a wasan amma duk da haka Hammers ta rike su sun tashi daci 2-1 yayin da David Moyes yayi nasara akan Mourinho karo na farko a cikin wasanni 16 da suka buga a tsakanin su.

West Ham moved into fourth in the Premier League with a 2-1 win against troubled Tottenham

Jose Mourinho’s side slumped to a fifth defeat in their last six league games as they paid the price for a sloppy defensive display at the London Stadium.

Michail Antonio put West Ham in front early in the first half and Jesse Lingard doubled the hosts’ advantage after the break.

Lucas Moura reduced the deficit with his first league goal since September, but spluttering Spurs were unable to salvage a point.

It was a first triumph for West Ham boss David Moyes in 16 meetings with Mourinho.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *