Sakamakon zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na PDP da aka yi jiya, ya nuna cewa, Atiku Abubakar ya samu kuri’u 371.
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesome Wike ne ke biye dashi da kuri’u 237.
Former Vice President Atiku Abubakar has been declared winner of the Peoples Democratic Party's presidential primaries.
He will fly the PDP's flag in the 2023 presidential elections.#PDPDecides pic.twitter.com/qn2ZSd4jtn
— Channels Television (@channelstv) May 29, 2022
Sai kuma Bukola Saraki da ya samu kuri’u 70.
Shi Kuwa Dele Momodu bai samu kuri’a ko daya ba.