fbpx
Friday, July 1
Shadow

Wike muke son ya zama mataimakinka>>PDP ta gayawa Atiku

Jam’iyyar PDP ta gabatarwa da dan takarar shugaban kasarta, Alhaji Atiku Abubakar cewa ya dauki Gwamnan jihar Rivers Nyesome Wike a matsayin abokin takararsa.

 

An kuma gabatar da gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta da gwamna Udom Emmanuel na jihar Akwa Ibom.

Kwamitin PDP wanda gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya jagoranta ne ya bayar da wannan shawara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Dumi: Gwamna Wike zai ganada Bola Ahmad Tinubu a kasar Faransa

Leave a Reply

Your email address will not be published.