fbpx
Monday, March 1
Shadow

Wolfsberger 1-4 Tottenham: A karin faro Gareth Bale yaci kuma ya taimaka anci kwallo a kungiyar Tottenham tun shekara ta 2013

Tottenham ta fara jagorancin wasan tada Wolfsberger ne ta hannun Heung Son Min a minti na 13 wanda yaci kwallon da taimakon Gareth Bale.

Yayin da shima Bale din ya zira tashi kwallon wadda tasa a karo na farko kenan daya ci kuma ya taimaka akaci kwallo a kungiyar Tottenham tun shekara ta 2013 tsakanin suda Manchester City.

Lukas Maura yaci kwallo ta uku a wasan kafin Michael Liendl ya ramawa Wolfsberger kwallo guda da bugun daga kai sai me tsaron raga bayan an dawo daga hutun rabin lokaci.

Amma daga bisani Tottenham ta kara zira kwallo guda ta hannun Vinicius wanda hakan yasa aka tashi wasan tana cin 4-1.

Wolfsberger 1-4 Tottenham: Gareth Bale has scored and assisted in a game for Spurs for the first time since April 2013

Heung-Min Son gave Tottenham a 13th-minute lead when he headed in Bale’s cross and Bale’s brilliant finish made it 2-0 before the half-hour before Lucas Moura’s solo effort extended Spurs’ advantage (34).

Gareth Bale has scored and assisted in a game for Spurs for the first time since April 2013 against Manchester City at White Hart Lane.

Michael Liendl gave Wolfsberger hope early in the second half as he scored from the penalty spot, but a late finish from Carlos Vinicius ensured Tottenham take a three-goal cushion back to London ahead of the second leg next Wednesday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *