fbpx
Monday, March 1
Shadow

Wolves 1-0 Leeds United: Yayin da mai tsaron ragar Leeds, Illan Meslier ya zamo mai tsaron raga mafi karancin shekaru daya ci gida a tarihin gasar Premier League

Tauraron dan wasan Wolves Adama Traore ya kai hari mai kyau a wasan inda ya dage ya buga kwallon da karfin sa wadda ta bugi sandar kuma ta dawo ta bugi golan Leeds ta shige raga.

Mai tsaron ragar Leeds dan shekara 2o da kwanaki 354, Illan Meslier ya zamo mai tsaron raga mafi karancin shekaru daya ci gida a tarihin gasar Premier League.

Nasarar da Leeds United tayi tasa yanzu kungiyar ta koma ta 11 a teburin Premier League da maki 33 inda ita kuma Leeds ta kasance ta 12 da maki 32.

Wolves 1-0 Leeds United: Leeds keeper,Illan Meslier become the youngest goalkeeper to score an own goal in Premier League history

A thunderous shot from Adama Traore bounces off the bar and in off Illan Meslier nothing the goalkeeper could do about that one as he netted an own goal.

Illan Meslier 20 years old and 354 days is the youngest goalkeeper to score an own goal in Premier League in the competition’s history.

The victory see Wolves climb up to 11th with 33 points in the Premier League table while Leeds remain 12 with 32 points.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *