fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Wolves ta aro dan wasan Barcelona Francisco Trincao na tsawon kaka guda

Francisco Trincao ya koma kungiyar Wolves a matsayin aro kuma kungiyar nada zabin siyan shi a farashin fam miliyan 25 shekara mai zuwa.

Dan wasan mai shekaru 21 ya koma Barcelona ne a shekarar data gabata da farashin fam miliyan 26.5 kuma ya bugawa kasar shi ta Portugal wasanni shida.

Inda ita kuma Barca ya buga mata wasannin La Liga 28 kuma yaci mata kwallaye uku.

 

Wolves transfer news: Francisco Trincao joins on a season long loan from Barcelona

Francisco Trincao join Wolves on loan and the Premier League club have an option to buy Trincao for £25m next summer.

Karanta wannan  Bincike ya nuna cewa rabin 'yan Najeriya zasu fada talauci a karshen shekarar 2022

The 21-year-old winger joined Barcelona last year for £26.5m and has six caps for Portugal.

He made 28 La Liga appearances for Barcelona last season, scoring three goals.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.