Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Rahab ta roki Allah ya bata miji na gari me addini.
Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta tare da wani hoto data sanya Nikabi.