fbpx
Friday, May 27
Shadow

“Ya Allah ka nunamin ranar aurena”>>inji wannan kyakkyawar baiwar Allahn

Kowane mutum nada abinda ya saka a gaba, yake fatan Allah ya cika mishi burinshi akai, wasu na Alheri wasu kuma akasin haka, ga wannan baiwar Allah da ake ganin hotonta a sama me suna Nusaiba Haruna, Burinta shine Allah ya nuna mata ranar aurenta.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Nusaiba tayi addu’a ta musamman a dandalinta na sada zumunta da muhawara, inda tace, “Ya Allah ka nunamin ranar aurena. Dan darajar Manzon Allah(S.A.W)”.

Muna fatan Allah ya amsawa Nusaiba Addu’arta da sauran ‘yan uwa baki daya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Ni dai nasan ba zan iya ja da Atiku da Wike ba wajan wasa da kudi>>Dele Momodu

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.