fbpx
Monday, August 15
Shadow

Ya hadiyi zuciya ya mutu bayan da abokinsa ya saci ATM dinsa ya kwashe mai kudi a banki

Wani mutum me shekaru 60 me suna Isak Wahab ya hadiyi zuciya ya mutu bayan da abokinsa ya satar mai ATM ya kwashe mai kudi a banki.

 

Lamarin ya farune a Lagos bayan da abokin mamacin, Ola ya je gidansa yake neman taimako kan biyan kudin haya.

 

Mamacin ya tausaya masa inda ya bashi kyautar dubu 10,000 tare da alkawarin bashi karin kudi.

Saidai sun fita tare suka sha giya inda a nan ne Ola ya samu damar sace ATM din abokin nasa.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe mutane 11 a kauyen Karekuka dake Taraba hadda 'yan Vigilanti guda shida

 

Matar mamacin Monsurat da dansa duka sunce Ola ne ya sacewa Isak Wahab kudi sun je gidansa inda har suka kwace maza waya, daga baya kuma suka kai maganar gaban ‘yansanda, saidai ya tsere ba’a san inda yake ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.