fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Ya kamata a koyawa Manoma harbi da Bindiga kuma a dauko sojojin haya daga kasar waje>>Farfesa Soyinka ga Buhari

Farfesa Wole Soyinka ya baiwa gwamnatin tarayya shawarar ta nemi tallafi daga kasashen waje dan maganin matsalar tsaro.

 

Ya bayyana hakane a Arise TV yayin wata hira da aka yi dashi.

 

Yace be damu da ko me za’a ce ba amma lamarin yayi kamari ta yanda ya kamata a nemi tallafi dsga kasashen waje a dauko sojojin haya.

 

Yace kuma suma manoma ya kamata a ooya musu amfani da bindiga su rika zuwa gona da ita.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamna El Rufa'i yayi fashin baki kan sauyawa jihar Kaduna suna

Leave a Reply

Your email address will not be published.