Ya Kamata Buhari Ya Yi Koyi Da Firaministan Kasar Sirilanka Da Ya Ajiye Mukaminsa Saboda Tsadar Rayuwa Da Ya Addabi Al’ummar Kasar
Ya kamata shugaban kasar Nijeriya Muhammad Buhari ya yi koyi da Firaministan kasar Sirilanka dabya sauka daga mukaminsa saboda tsadar rayuwa da ya addabi kasar.
Mu ma anan Nijeriya muna son Baba Buhari ya yi koyi da shi, ya sauka daga mukaminsa saboda mu ba matsalar tsadar rayuwa kadai ce talakawan Nijeriya muke fama da ita ba, har da matsalar rashin tsaro, talauci da kuma rashin aikin yi.
Daga Murjanatu Diri