fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

Ya kamata EFCC ta kama duk dan takarar da ya sayi Fom din APC na Miliyan 100 a ji inda ya samo kudin>>PDP

Shugaban jam’iyyar PDP, Iyorchia Ayu ya bayyana cewa ya kamata Hukumar yaki da rashawa da cin hanci ta kama duk dan takarar da ya sayi fom din takarar shugabannkasa na APC akan Miliyan 100 a ji inda ya samo kudin.

 

Ayu ta bakin kakakinsa, Simon Imobo-Tswam ya bayyana cewa, wannan kudin fom din tsayawa takarar ya nuna cewa, APC kara gasa ‘yan Najeriya take shirin yi.

 

Yace hakan sam bai dace ba kuma yana nuni ga ‘yan Najeriya cewa, APC ba ta tausayin talakawa tana shirin kara sakasu wahala ne.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *