fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Ya kamata gwamnati ta kulle Tiktok kamin lokaci ya kure>>Nazir Sarkin Waka

Tauraron mawakin Hausa, kuma jarumin fina-finan Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya bayyana cewa, kamata yayi gwamnati ta kulle manhajar Tiktok.

 

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace, ya kamata a yi hakan kamin lokaci ya kure.

Ana dai yawan samun korafe-korafe akan yanda matasa ke amfani da manhajar ta Tiktok inda da yawa ke korafin ana bata tarbiyya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.