fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Ya kamata kusan mabiyar ‘yan Bindiga, ku nemosu ku kashesu>>Shugaba Buhari ga jami’an tsaro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, jami’an tsaronsa ya kamata su san inda maboyar ‘yan Bindiga take.

 

Yace dan haka su nemosu su kashesu.

 

Shugaban ya bayar da wannan sabuwar umarnin ne bayan kammala sallar Idi a Abuja.

 

Yace zasu samar da tsaro musamman ma yanzu da ake shirin fara noma tunda damuna ta sauka dan manoma su samu damar yin noma.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe dan sanda sunyi garkuwa da dan kasar Sin a jihar Kwara

Leave a Reply

Your email address will not be published.