fbpx
Friday, August 12
Shadow

Ya kamata matasan Najeriya su san cewa babu aikin gwamnati yanzu su nemi abin yi, cewar shugaban kasa Muhammadu Buhahri

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya sake bayyanawa matasan Najeriya cewa su nemi abin yi domin babu aikin gwamnati a kasar.

Hadimin shugaban kasa Garba Shehu ne ya bayyana hakan inda yace Buhari yace hatta yaranshi sun san cewa babu gadon daya bar masu.

Sai dai na ilimi saboda haka yana kira ga matasan Najeriya dasu cigaba da neman ilimin zamani dana addini bakidaya domin zai taimake su.

Sannan kuma yayi kira a gare cewa su kasance masu bin dokar gwamnati domin su zamo ‘yan kasa na gari.

Leave a Reply

Your email address will not be published.