fbpx
Friday, February 26
Shadow

Ya kamata mu buga kwallo da jini an jima saboda ba karamin aiki bane zira kwallo a ragar Manchester City>>Jurgen Klopp ya gargadi yan wasan shi

Manajan Liverpool Jurgen Klopp ya gargadi yan wasan shi cewa dole su kara jajircewa sosai ta bangaren baya da kuma gaba idan har suna so suci galaba akan Manchester City a filin su na Anfield.

Tawagar Liverpool na cikin rikici ta bangaren baya a wannan kakar yayin da ita kuma tawagarta Pep Guardiola keda karfi sosai ta bangaren bayan.

Klopp na fatan tauraron shi Sadio Mane ya hallaci wasan bayan daya rasa wasanni biyu sakamakon rauni, inda ya bayyana cewa zai cigaba da yiwa yan wasan shi magana kama daga yanzu har izuwa lokacin da zasu fara wasan.

hutudole.com ya samo muku cewa, Dan kasar Jamus din ya kara da cewa akwai abunuwa da yawa da ya kamata ayi la’akari dasu a wasan amma a karshe abinda zai ce shine ya kamata su tsare gidan su sosai kuma su buga kwallon da jini a jika saboda ba karamin aiki bane zira kwallo a ragar Manchester City.

We have to play football at a really high level because you don’t score the easy goals against City>>Klopp fire warning to his squad.

Jurgen Klopp has warned his shaky Liverpool stars they must stand firm and conjure something “special” to stop Manchester City ’s ominous title surge at Anfield this afternoon.

While the Reds’ defence has been unsettled and vulnerable, Pep Guardiola’s Blues have been formidable in shutting out opponents.

The German, who hopes to have Sadio Mane fit again after missing the last two games, said: “For us, I will talk to the boys about a lot of things between now and the start of the game.

“There are a lot of things to consider for a game like this. But in the end, we have to defend against City with everything we have. “And we have to play football at a really high level because you don’t score the easy goals against City.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *