fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Ya kamata shugaba Buhari ya dauki kwakkwaran mataki kan rikicin Kabilancin dake faruwa a kudu>>Gwamna Matawalle

Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana cewa ya kamata shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dauki kwakkwaran Mataki kan yanda ake samun rikicin Kabilanci a kudancin Najeriya.

 

Ya bayyana cewa rikicin Kabilanci da addini ba zai haifarwa kasarnan da me ido ba, Lura da cewa kasar na fama da ta’addanci a yanzu.

 

Yace abin takaici ne ace har yanzu ‘yan Najeriya basu fahimci cewa Allah ya haliccemu ne dan mua zauna tare ba.

 

Gwamnan yayi kira ga Takwaransa na Oyo akan ya dauki matakin dakile wannan matsalar.

 

‘It is inexcusable that at this stage of our journey as a nation, we are yet to come to terms with the fact that God has made it destiny for us to live as one people.

 

“It is unfortunate that while our counterparts elsewhere are fusing up from particularity to generality as a people, we are fast sliding backwards from a semblance of generality to particularity as a people.

 

“I also urge my colleague, the Governor of Oyo State to take concrete steps in curtailing the ongoing senseless attacks and ensure that such happenings do not occur again.

 

“We are battling with insurgency and banditry as a nation and here are supposed law-abiding citizens unleashing mayhem on innocent citizens to compound the spate of insecurity in the country.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *