fbpx
Monday, March 1
Shadow

Ya kamata Shugaba Buhari ya canja Ministocin da basa aiki yanda ya kamata>>Sanata Ali Ndume

Sanata Ali Ndume ya baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawarar cewa ya kamata ya mace gurbin Ministocin da basa aiki yanda ya kamata.

 

Sanata Ndume wanda ke wakiltar jihar Borno a majalisar dattijai sanna kuma shine shugaban kwamitin Sojoji ya bayyana cewa kamar yanda aka canja shuwagabannin tsaro haka ya kamata a duba Ministocin da basa aiki yanda ya kamata a Canjasu.

Just as the President rejigged his Service chiefs, he should also reshuffle his cabinet so that non-performing ministers can be replaced with those that will implement the policies and programmes of the Federal Government faithfully.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *