fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Ya kamata shugaba Buhari ya mutunta alkawarin da aka yi ya baiwa ‘yan Kudu takarar shugaban kasa>>Inji Sanata Shehu Sani

Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, yana kira ga Gwamnonin APC da shugaban kasa su mutunta alkawarin da aka yi su baiwa ‘yan Kudu takarar shugabancin Najeriya a shekarar 2023.

 

Sanata Sani kamar dai yanda ya saba, ya rubuta hakane a shafinsa na sada zumunta.

 

A jiyane dai shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnonin na APC a fadarsa kamin ya taci kasar Spain.

Ya kuma basu umarnin ganawa tsakaninsu dan a fitar da dan takarar bai daya wanda ba sai an yi zabeba.

Karanta wannan  Da Dumi Dumi: Atiku Abubakar bai bayyana sunayen makarantun daya samu shaidar firimari ba har zuwa jami'a a fom dinsa daya ba hukumar zabe

 

Ana tsammanin dai Watakila Bola Ahmad Tinubu ne APC zata tsayar a zaben fidda gwanin nata amma a akwai wanda suka sayi fom din takarar neman kujerar da suka zarta 20 a karkashin jam’iyyar APC.

 

The president and the ruling party Governors should honour their ‘gentleman agreement’ and allow for a southern candidate to emerge.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.