Malam Abubakar Kenan Mazaunin Unguwar Darmanawa a Kano, ‘yan uwa da abokan arziki sun yi ta zuwa wurin sa don taya shi murnar rubuta sabon Kur’Anin da ya yi bayan shafe kusan shekaru biyu yana rubutunsa.

Babu shakka rubutun kur’ani baiwa ce da Allah ke yi wa bayinsa da suka tsaya wajan karanta shi kuma abu ne da kowane musulmi zai yi kwaɗayin ko shi ko wani nasa ya rubuta.
Allah ya kara mana fahimta da basirar karatun ƙur’ani.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:
A shafin twitter zaku same mu a @hutudole
A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa
Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole