fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Ya kuka ga wannan hadin? Wasu ‘yan Arewa na kiran APC ta tsayar da Amaechi da Sheik Pantami takarar shugaban kasa

A yayin da ya rage kwanaki kadan jam’iyyar APC ta gudanar da zabenta na fitar da ‘yan takarar fidda gwani na shugaban kasa, ana ta samun kiraye-kiraye kan wanda ya kamata a tsayar.

 

Wasu ‘yan Arewa na kiran a tsayar da Babagana Umara Zulum da Rotimi Amaechi a matsayin shugaban kasa da mataimakinsa a jam’iyyar APC.

Akwai dai ‘yan takara da yawa da suka sayi fom din takarar shugaban kasar na APC akan Naira Miliyan 100.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnan jihar Ondo ya goyi bayab Matawallen Zamfara na cewa 'yan jihar su mallaki bindugu don kare kawunansu

Leave a Reply

Your email address will not be published.