fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Ya nemi yin lalata da ita: ta fallasashi

Sananniyar me sayar da kayan matannan dake tallata hajarta a shafukan sada zumunta na yanar gizo da akewa lakabi da jaruma, ta saka hoton wannan bawan Allahn inda ta bayyana cewa ya nemi yayi lalata da ita.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Kamar dai yanda aka sani ita Jaruma tana harkar sayar da kayan gyaran jiki na mata harma da maza, to wannan bawan Allah ya nemi sayen maganin nata, inda ya aikamata da sako, ita kuma ta mayarmishi da amsa ta hanyar aikamishi da farashin kayan da atake sayarwa da kuma idan akwai bukatar tuntuba wadda zasuyi magana gaba da gaba itama ta gayamai farashin hakan.
Da ta gayamai, sai ya aikamata da cewa toh idan fa yana da bukatar yin lalata da ita?.
Tadai saka wannan sako tana fadin cewa bata harkar banza, sana’a takeyi, saboda haka ya kiyayeta.
Wasu da suka yi sharhi akan wannan labari sunce wai gashene ya mata saboda yawan kudin data saka akan tuntuba sunyi yawa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Kuskure Ne Yi Wa Ƙaddarar Wani Dariya!

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.