fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Ya rasa ransa lokacin da ya ke bugawa kulaf dinsa kwallo

Wani abun tausayi ya faru a daya daga cikin wasannin Kwallon Kafa na Najeriya a ranar Lahadi yayin da dan wasan Nasarawa United, Chieme Martins, ya fadi kasa ya rasa ransa.

 

A cewar shaidu, Martins ya fadi cikin rauni ne bayan wata arangama da ya yi da wani dan wasan Katsina United a ranar Lahadin da ta gabata, a kokarin ceto ransa ne bayan an garzaya dashi asbiti yace ga garin ku nan.

 

A lokacin, dan wasan ya fadi kasa warwas sannan daga baya aka garzaya da shi Asibitin kwararru na Dalhatu-Araf da ke Lafia inda Likitoci suka ce ya mutu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.