Daga Assumailiy Deedat
Matashi Adamu Garba shine ya fito takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, an tara masa naira milyan 80 amma ya dafe kudin ya ce ya fasa takarar.