‘Yayan Muhammad Indimi ciki harda diyar shugaban kasa Zahara Buhari da mijinta Muhammad Indimi a Uyo jihar Akwa-Ibom jiya inda aka karrama Indimin da digirin girmamawa na dacta akan kasuwanci, daya daga cikin ‘ya ‘yan nashi tayi irin zaman manya.
Muna musu fatan Alheri.