fbpx
Monday, August 15
Shadow

‘Yan bindiga sun sace shanaye sama da dubu daya a jihar Filato

‘Yan bindiga sun kai mummunan hari gafin Kogin Pai dake karamar hukumar Wase a jihar Filato.

Inda suka sace shanaye sama da dubu daya wanda mutanen garin suka ce an ajiye sune kafin washe a yanka su.

Al’ummar garin sun bayyana cewa ‘yan bindiga sun zo ne ruduna guda sun bude wuta a garin wanda hakan yasa kowa yaji tsoro ya kasa fitowa.

Kuma sunyi nasarar tserewa da shanayen sun kai su wani wurin na daban.

‘Yan bindigar sun mai wannan harin ne kwana guda bayan sun kaiwa rudundar soji harin kwantan bauna duk dai a karamar hukumar ta Wase.

Karanta wannan  Hadakar rundunar soji ta kashe 'yan bindiga marasa adadi a jihar Kaduna

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.