Saturday, July 20
Shadow

Yadda amarya zatayi a daren farko

Amarya a daren farko, duk yake cewa ke ba bakuwa bace a wajen saurayinki, ya kamata ace ki zama me kunya a wannan dare.

Saboda a bisa zuciyar ango yana tsammanin zaku yi abinda baki taba yi ba, dan haka ko da baki jin kunyarsa, a wannan dare ya kamata ki nunawa angonki kina jin kunyarsa da dardar na abinda zai faru a wannan dare.

Wasu ma’auratan saboda dalilai da yawa, basa samun yin jima’i a wannan dare. Idan haka ta faru dake, sai muce kin zama ‘yar gida, duk yadda kuka yi daidai ne ke da angonki tunda kun kwana a gado daya daki daya.

Amma idan za’a yi jima’i a wannan dare, ko kusa kada ki nunawa angonki kin san me zai faru, ki barshi yayi komai da kansa, ko kuma ya jagoranci duk abinda zai faru a wannan dare.

Karanta Wannan  Kalli Hoto:Wannan mutumin ya kash-she kansa bayan da ya kama matarsa na cin amanarsa da kwarto

Kada ki ci kazar amaryaci sai ya miki tayi ko kumama ya baki a baki, kada ki motsa sai ya baki umarni, kada ki cire kaya, ki bari ya cire miki da kanshi, ko kuma ya kama miki ku cire tare.

Ki yi shiru idan ba ta kama dole ba kar ki yi magana.

Idan gari ya waye kuma Toh kin zama ‘yar gida sai a ci gaba da buga soyayya da cin amarci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *