fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Yadda babbar mota ta afkawa sojoji biyu da wata mata guda a jihar Legas ta aika su barzahu

Wata babbar mota ta kade sojoji guda biyu tare da wata mata guda a Adeboyi dake jihar Legas.

Sojojin da matar suna cikin mota ne yayin da mai babban motar ya afka masu inda aka basu agajin gaggawa har aka kaisu asibiti.

Yayin da aka dauke motar tasu akan hanya domin mutane su samu damar wucewa inda ita kuma babbar motar aka kaita ofishin ‘yan sanda.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe 'yan vigilanti guda biyu sunyi garkuwa da wasu amare a jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published.