fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Yadda Manyan ‘Yan Siyasa Ke Rububin Shiga Jam’iyyar NNPP

Jagoran jamiyyar NNPP kuma dan takarar shugaban kasa, Mai Girma Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso, ya karbi Sanata Haliru Dauda Jika na jihar Bauchi ta tsakiya daga jamiyyar APC zuwa NNPP yau (22nd June, 2022). Jamiyyar NNPP yanzu tanada Sanatoci biyu daga jihar Bauchi.

Daga Saifullahi Hassan
Mai taimakawa
HE RM Kwankwaso
Kan harkokin yada labarai

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ba gidanane aka kwace a Abuja ba>>Inji Janar Buratai

Leave a Reply

Your email address will not be published.