fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Yadda mutane kusan miliyan guda suka mamaye jihar Nasarawa domin nuna goyon bayansu ga Peter Obi

Kungoyoyi 56 dake kananun hukumomi 13 na jihar Nasarawa sunyi tattaki a birin jihar domin nuna goyon bayansu ga Peter Obi.

Peter ya kasance dan takarar shugaban kasa na jam’iyya Labour Party a zabe mai zuwa na shekarar 2023.

Kuma mutanen da suka gudanar da tattakin sun kai kusan miliyan guda inda sukace Peter Obi suke so ya ceto masu Najeryiya domin shine kadai zai iya hakan.

Sakataren kungiyoyin da suka gudanar da tattakin ne ya bayyana hakan, Wilson Kingsley inda yace tsohon gwamnan jihar Anambran ne suke so domin ya ceto Najeriya a halin data ke ciki saboda APC ta gaza.

Leave a Reply

Your email address will not be published.