fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Yadda Sadio Mane yaci kwallaye biyu aka soke a wasan da Munich ta lallasa Wolfsburg daci 2-0

Kungiyar zakarun gasar Bundesliga ta lallasa Wolfsburg daci biyu bako daya duk da cewa an soke mata kwallaye uku data ci a wasan.

Jamal Musaila ne ya fara ciwa Munich kwallo ta farko kafin Kimmich ya taimakawa Muller ya kara zirawa masu kwallo ta biyu a wasan.

Yayin da kungiyar ke cigaba da samun masara a wasanninta duk da cewa zakaran gwajinta Robert Lewandowski ya sauya sheka ya koma Barca a wannan kakar.

Kuma sabon dan wasan data dakko daga Liverpool, Sadio Mane yaci mata kwallaye biyu amma an soke, inda Upamecano shima yaci kwallo wadda itama dai aka soke.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.