Yadda Sanata Kwankwaso Ya Samu Kyakkyawar Tarba A Jihar Gombe A Yayin Bude Babban Ofishin Jam’iyyar NNPP
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Mai Girma Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya jagoranci bude babban ofishin jam’iyyar NNPP a jihar Gombe a yau Asabar (2nd July, 2022) tare da shugaban jam’iyyar Abdullahi Maikano da kuma dan takarar gwamna Hon Khamisu Ahmad Mailantarki.


Daga Saifullahi Hassan
Media aide to
HE RM Kwankwaso
Saturday, 2 July 2022