fbpx
Monday, August 15
Shadow

Yadda wani jami’i sanye da kaaki ya lallasa wani mutun da adda a jihar Rivers

Wani jami’i sanye da kaakinsa na hukuma ya lallasa wani bawan Allah da adda a jihar Crosa Rivers.

Jami’in ya lallasa shine yayin daya rike bindigarsa da dayan hannunsa inda yake cewa ‘ni zakawa baraza’.

Kuma al’umma sun taru suna kallon yayin da wannan lamarin ke faruwa amma jami’in bai daina lallasa shi ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Matsalar tsaro ta kare a Edo, domin gwamnati ta saka kyamarori a fadin jihar-kwamishinan 'yan sanda

Leave a Reply

Your email address will not be published.