fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Yadda wata mota mai gudun gaske ta afkawa ‘yan Okada ta kashesu akan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan

Mutane uku sun rasa rayukansu yayin da wasu guda hudu suka samu rauni sakamakon hadarin daya faru akan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan.

Hadarin ya faru ne sakamakon wani mai motar Toyota wanda ta kwace masa akan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan ya afkawa ‘yan Okadam.

Wanda hakan yasa suka rasa rayukansu kuma wasu mutanen suka samu rauni hadda mace guda.

Lamarin ya faru ne da misalin karfe 12 na yau ranar alhamis a daidai wurin da ake hawa mota na Arepo dake jihar Ogun.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe insfetoci biyu tare da wani dan Indiya a wani kamfani dake jihar Imo

Yayin da hukumar FRSC ta bayyana cewa hadarin ya faru nw sakamakon gudun gaske da mai motar keyi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.