Yadda WhatsApp Ya Haɗa Aurenmu, Cewar Ango
A Ranar 14 Ga Watan Janairu, 2021 Abokiyarta Ta Yi Whatsapp Status Da Na Gani, Na Faɗa Wa Kawarta Ina Sonta, Sai Kawai Ta Turoman Lambarta Muka Fara Magana, Yanzu Har Mun Yi Aure Satin Da Ya Gabata.

Allah Mun Gode!
Allah Ya Ba Da Zaman Lafiya Da Zuri’a Dayyaba!
Daga Jamilu Dabawa