fbpx
Monday, August 15
Shadow

Yadda ‘yan ta’addan Boko haram guda biyar da kwamanda guda suka mika wuya a jihar Borno

‘Yan ta’addan Boko Haram guda biyar sun mika wuya ga hukumar soji ta Hadin Kai a jihar Maiduguri.

Zangola Makama, masani akan ‘yan ta’adda ne ya bayyana hakan inda yace sun mika wuyan ne a ranar 22 ga watan Yuli.

Kuma yace bayan sun mika wuyan ba a kashe su ba wasu mata da yara guda 29 suma suka mika wuya ga hukumar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hadakar rundunar soji ta kashe 'yan bindiga marasa adadi a jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.