fbpx
Monday, August 8
Shadow

Yadda za’a magance matsalar rashin tsaro a Najeriya – Gwamna Ganduje

A jiya ne gwamnan jihar Kano, Abdulahi Umar Ganduje, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta magance talauci, rashin aikin yi, gurbacewar muhalli, rashin adalci, cin hanci da rashawa, matsalar kan iyakoki da kuma yaduwar kananan makamai domin magance matsalar rashin tsaro.

Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da jawabi a matsayin bako malami a lokacin lakcar 2022 na kungiyar tsofaffin daliban jami’ar Ibadan da ke Ibadan.

Gwamnan ya ce tsarawa da aiwatar da tsare-tsare masu inganci tare da shirye-shiryen da za su iya magance matsalolin rashin tsaro a Najeriya na da matukar muhimmanci.

Leave a Reply

Your email address will not be published.