fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Yajin aiki na nan daram bamu janye ba>>ASUU

Kungiyar malaman Jami’a ta ASUU ta karyata cewa ta janye yajin aikin da take.

 

Kungiyar ta bakin shugaban ta na jihar Legas, Dr. Dele Ashiru ta bayyana cewa, maganar wai gwamnati ta basu Biliyan 30 ba gaskiya bane har yanzu ana kan tattaunawa, sannan maganar sun yadda su janye yajin aiki shima ba gaskiya bane.

Yace shugaban ASUU bashi da hurumin janye yajin aikin sai kwamitin gudanarwa na kungiyar ya zauna yayi tattaunawa akai.

 

Hakanan kuma abin takaici ne a fadin Najeriya babu wani farfesa dake daukar Albashin da ya kai Naira Dubu Dari 5 a wata amma ‘yan siyasa na daukar Albashin da ya kai Miliyan 10.

Karanta wannan  Zan iya rantsuwa da alkur'ani cewa Atiku ne ya lashe zaben shekarar 2019, cewar Buba Galadimar

 

“So, ASUU is not Nigerian Labour Congress (NLC) that goes to meetings and takes decisions that concern all members right at the venue of the meeting without tabling such before the NEC, let alone the congress, “ he stressed.

 

“no professor in Nigeria earns up to N500,000 as salary monthly while a political office holder earns as much as over N10 million monthly.

 

“So, ASUU strike is still solidly ongoing,” he stressed.

Nigerian Tribune.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.