fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Yajin Aikin A daidaita Sahu: Dauda Kahutu Rarara ya samar da motocin bas dan saukakawa Al’umma

Shahararran mawaki da kukasani da dauda kahutu #RARARA..
MAWAKIN dakusani rarara yakawo dandasheshiyar mota domin diban al’umar Kano sakamakon rashin ababen hawa na adaidadita sahu da akeciki a jahar Kano domin temakon al’uma.

 


#Allah_Yasakamasa_Da_Alkairi.

#By/Hassan/Esames.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mai kudin Duniya, Elon Musk ya sayar da hannun jarinsa na dala biliyan 6.9 na kamfanin Telsa, shin ko meye dalili?

Leave a Reply

Your email address will not be published.