An rika daukar mutane 2 a mashin a Kano ciki hadda mata saboda yanda ‘yan adaidaita sahu suka shiga yajin aikin.
Saidai a jiyane aka janye yajin aikin kamar yanda muka kawo muku.