fbpx
Friday, August 12
Shadow

Yajin aikin ASUU: Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) na gudanar da zanga zanga inda ta nuna bacin ranta kan zaman gida da yara keyi saboda yajin aikin ASUU

Kungiyar kwadago ta kasa wato NLC ta fara taya kungiyar malaman makarantum jami’o’in Najeriya zanga zangar yajin aikin da suke yi.

Kungiyar malaman na gudanar da yajin aikin ne biyo bayan gwamnatin Buhari data ki cika masu akauran da gwamnati tayi masu a baya na tsarin biyan albashin su.

Wanda hakan yasa tun watan febrairu suke yajin aiki kuma yara ke zaune a gida basa zuwa makaranta.

Saboda haka ne kungiyar kwadagon ta fito zanga zangar a wasu jihohi kamar su Legas da Kano take gudanar da zanga zangar.

Karanta wannan  Najeriya zata iya lalacewa idan kuka cigaba da sukar mulkina, cewar shugaba Buhari

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.